NEMAN MIJIN AURE: "Baźawara 'Yar Kano Mai Shekaru 27, Fara Kyakkyawa, Mai Gidan Kanta, Kuma 'yar Kasuwa, Tana Bukatar Namiji Mai Shekaru 30 Zuwa Sama, Amma Ya Kasance Mazaunin Kano, Kaduna, Abuja Ko Lagos,
Duk wanda ya shirya da gaske ba jira da yardar Allah.
Sanarwa; Aliyu Maiwake Garo
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
