Barr. Abba Hikima da Zainab Ahmad sun raka Hamdiya Sidi gaban Kotu, sannan sun tsaya mata game da maganar da tayi kan Gwamnan Sokoto...

Babban Lauya Barr. Abba Hikima da Zainab Ahmad sun raka Hamdiya Sidi gaban Kotu, sannan sun tsaya mata game da maganar da tayi kan Gwamnan Sokoto, na rashin taɓuka wani abu akan matsalar tsaron da ya addabi yankin.👌

Wanne Fata Zakuyi Mata ⁉️ 

Daga Baba Abdullahi 

Zinariya





Related Post 

LABARINA Season 11 Episode 8






Post a Comment

Previous Post Next Post