Tsohuwar Jarumar Finafinan Hausa, Zulaihat Matar Jarumi Shu'aibu Lilisco Ta Rasu...



INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN😭
Tsohuwar Jarumar Finafinan Kannywood, Zulaihat Matar Jarumi Shu'aibu Lilisco Ta Rasu.😥

"Ta Ràsu Ne Washe Garin Ranar da akayi hirar nan da Shi a 'Gabon TV Show' (Shu'aibu Lilisco) yana yabon Matarsa, kawai sai Allah ya dauki Rayuwar ta".😓

Allah yaji kanta da Rahama 🤲 

Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇 







Allah yaji kanta da Rahama 🤲 

RELATED POST 👇 

GIDAN SARAUTA 🤴 👸 👇





Post a Comment

Previous Post Next Post