Allah Sarki: Na Yafewa Wadanda Suka Kwashi Man Fetur A Yayin Da Tanka Ta Fashe A Garin Majia Jihar Jigawa, Saboda Wadanda Suka Rasu Su Samu Salama A Kabari...

 










INNALILLAHI 😭 

Sama da Mutane 90 ne suka Rasu sannan guda 50 suka jikkata bayan faduwar wata motar tankar mai a garin Majiya na karamar hukumar Taura dake Jihar Jigawa.

Mutanen yankin sunje wajen ne, domin dibar man dake malala daga tankar, wanda kuma a nan take ta kama da wuta.😭

Allah Yaji kansu da Rahama 🤲







Mukabala🤔🤔


Post a Comment

Previous Post Next Post