Jannat Isah is a Young YOGA athlete from Yobe State, Northeast Nigeria...😎

Jannat Isah is a Young YOGA Athlete from Yobe State, Northeast Nigeria.πŸ‡³πŸ‡¬πŸ˜ŽπŸ’ͺ

What is your wish for herπŸ‘Œ














Wanne Fata Zakuyi Mata 🀲 ⁉️ 

RELATED POST 

Jarumi a cikin jarumai 

Bayanai sun bayyana cewa wannan sojan shi ne wanda ya kashe Ζ™asurgumin Ι—an bindigan nan Halilu Sububu, da wasu gaggan yaran Ι—an bindigan. WaΙ—anda su ka addabi al'ummar jihar Zamfara da sauran jihohin Arewa. 

An tabbatar da jarumi ne na yankan shakku, domin ance harda hannu yake kama Ζ΄an bindiga.

Wani fata ku ke mishi?

Daga πŸ‘‰Comrade Zakari Ya'u Adamu, Kantagora

Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 πŸ‘‡ 






Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 πŸ‘‡ 



Allah ya kara bawa sojojin mu Nasara 🀲 

Post a Comment

Previous Post Next Post