Allah Sarki: Yadda Wani mai shagon siyar da kayan kwalliya kenan yake kwashe kayan da ambaliyar ruwa ta lalata a shagon shi, domin ya kai su "Bola" a Maidugri.ðŸ˜
Allah ya ma yarsa da Alkhairi 🤲
Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇
Allah ya tsare Gaba🤲
RELATED POST
Jarumi a cikin jarumai
Bayanai sun bayyana cewa wannan sojan shi ne wanda ya kashe ƙasurgumin ɗan bindigan nan Halilu Sububu, da wasu gaggan yaran ɗan bindigan. Waɗanda su ka addabi al'ummar jihar Zamfara da sauran jihohin Arewa.
An tabbatar da jarumi ne na yankan shakku, domin ance harda hannu yake kama Æ´an bindiga.
Wani fata ku ke mishi?
Daga 👉Comrade Zakari Ya'u Adamu, Kantagora