Yanema Mana Aure Ambamu, Yabamu Gurin zama, Yabamu Sadaki, Yatsaya Andaura Agabansa, Yakama mana Wajan Dinner Yazo Anyi Dinner Dashi, Yayi Mana Waƙa, Yasiyawa Matanmu Kayandaki, Yabamu Lefe MUkakai, Yayi mana Gara, Yabamu Kudade...

Kalli Bidiyon 👇 






Related Post 

FAƊÆN MANYA: Cece-kuce ya kunno kai tsakanin Dauda Kahutu Rarara da Naziru Sarkin Waƙa game da kuɗin motocin da suke hawa...


 Kalli Bidiyon 👇 






Related Post 

Rarara Ya Fi Gwamnoni Da Yawa Kudi Da Kafasiti, Inji Rashida Mai Sa’a...


Da Ɗum!Ɗum!nsa:


Rarara Ya Fi Gwamnoni Da Yawa Kudi Da Kafasiti, Inji Rashida Mai Sa’a

Daga Muhammad Kwairi Waziri

Fitacciyar jaruma kuma mawakiya, Rashida Mai Sa’a, ta bayyana cewa shahararren mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara, na da wadata da basira fiye da wasu gwamnoni a kasar nan.

Rashida ta fadi hakan ne a wani faifan bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta, inda take yabon Rarara bisa irin cigaban da ya samu a harkar waka da siyasa.

A cewarta: “Ba kai dan ku ci ku bamu ba, wallahi Rarara yafi gwamnoni da yawa kudi da kafasiti.”

Ta kara da cewa Rarara ya mallaki hazaka da hangen nesa wanda yasa ya kai matakin da da dama ba su kai ba duk da kasancewarsu a manyan mukaman gwamnati.

Maganganun Rashida sun janyo muhawara a tsakanin masu amfani da kafafen sada zumunta, inda wasu ke yaba mata bisa fadin gaskiya, yayin da wasu ke kallon hakan a matsayin nuna wariya ko yawan yabo fiye da kima.

Dokin Karfe TV 






Related Post

Motata Za Ta Iya Sayen Wasu Motocin Alfarma Har Sau Uku, Idan Ba A Yarda Ba A Tambayi Sarkin Mota, Inji Naziru Sarkin Waƙa...


Da Ɗum!Ɗum!nsa:

Motata Za Ta Iya Sayen Wasu Motocin Alfarma Har Sau Uku, Idan Ba A Yarda Ba A Tambayi Sarkin Mota, Inji Naziru Sarkin Waƙa,

Naziri wanda ya furta hakan a wani bidiyonsa, ana zargin kamar yana mayar da martani ne ga Rarara wanda kuma ya yi hakan ne domin kare mutuncin wani masoyinsa.

Daga Muhammad Kwairi Waziri

Rariya ✍️ 

 



Another Post 

Wannan itace Sabuwar Motar Rarara kirar zamani.


Labarina 🎦 👇 















              RELATED POST



Post a Comment

Previous Post Next Post