INNALILLAHI ALLAH SARKI AREWAğŸ˜
Yadda Akayi jana'izar 'yan uwan mu wanda 'yan ta'@dda Lakurawa suka yiwa k!san gi||a a Tangaza na jihar Sokoto
Tangaza karamar hukuma ce, amma a halin da ake ciki yanzu kusan illarin ikon garin yana hannun 'yan ta'@dda
An k@she mana 'yan uwa kamar ba mutane aka k@she ba, babu wani jaje daga masu iko da Nigeria balle uwa uba ayi batun daukar mataki
Ba komai, kuyi duk yadda kuka ga dama, kowani zalunci da rashin imani yana da iyaka, kuma sai kun girbi sakamakon abinda kuka shuka mana a Arewa
Muna rokon Allah Ya karbi shahadar wadannan bayin nasa, Allah Ya isar musu.🤲
Datti Assalafiy ✍️
Kalli Bidiyon 👇
Related Post
ku kalli Bidiyon 👇
Related Post
ku kalli Bidiyon 👇
Related Post
Innalillahi ğŸ˜
AYA DAGA CIKIN AYOYIN ALLAH
Tabbas babu mai iya kashewa ko rayawa sai Allah, duk abinda Allah Ya nufa sai Ya tabbata
Wata baiwar Allah ta haifi sabon jariri ta nannadeshi da zani ta je ta tøna rami ta bunne a c!kin kasa
Cikin ikon Allah jar!rin bai mutu ba, an tøno shi da ransa kamar yadda zaku gani a b!diyo
Allah Ka shiryar da masu mummunan hali ir!n wannan.🤲
Datti Assalafiy ✍️
Ku kalli chikakken Bidiyon 👇
Related Post
Ku kalli Bidiyon 👇
Innalillahi ğŸ˜
Duk masu shirin shiga aikin soja su dan dak@ta tukun.
Yanzu haka zamu cigaba da zura ido Ana diɓar mamu sojoji ana kaiwa wasu ramammun yan !ska suna k@shewa da sunan su yan ta'æddane
Nifa Dan Haka Nake Fada Bazan Iya Aikin Soja ba Indai Kaga Nayi Aikin Soja To saidai nafito a Chief Of Army Staff, Nadinga Bada Umarni Daga Gida.🥴
Haka kuma bana barin É—ana ya shiga aikin 70k a wata, ga wajen kwana mara daÉ—i ga wul@kanci, ga h@na zumunci.
Duk yaron da na haifa yace zai shiga Soja sai na c! ub@nshi. Tun yarana na ƙanana zan zare masu sha'awar wannan aiki. An daɗe ƙasar ba ta r!kice ba dan ub@nmu.
Yakamata mu ci ub@n ýaýanmu idan suka nuna k!shinsu na zama Soja nan gaba. Kawai abar ƙasar a haka.
Jama'a mu cigaba da ts!nuwa kawai.ğŸ˜
Me zaku ce?