Wannan shine irin rayuwar da mayakan Sojojin Nigeria da 'yan Sanda masu kwantar da tarzoma da yaki da ta'@ddanci suke yi a fagen yaki da 'yan ta'@dda...


MAZAN FAMA SANNUN KU🙏

Wannan shine irin rayuwar da mayakan Sojojin Nigeria da 'yan Sanda masu kwantar da tarzoma da yaki da ta'@ddanci suke yi a fagen yaki da 'yan ta'@dda,

Muna kwance a cikin dakunan mu, a kan gado tare da matayenmu na Sunnah, su kuma suna can cikin dazuka, sun tøna rami shine dakin kwanansu, rabinsu zasu kwanta bacci, rabinsu suna farke rike da b!nd!ga suna jiran ko ta kwana

Aiki ne na sadaukarwa, ya kamata ace Sojoji da 'yan Sanda suna karban albashi mafi tsoka a Nigeria,

Yaa Allah Ka karesu, Ka basu nasara, Ka tabbatar mana da tsaro da zaman lafiya a Kasar mu Nigeria.🤲

Datti Assalafiy ✍️

Kalli Bidiyon 










Related Post 

Jiya ba yau ba: Hotunan MD Ali Nuhu tareda Matarsa da kuma Ya'yansa...



Ku kalli Bidiyon 👇





Related Post 

Allah Sarki: Jiya ba yau ba, Kalli Jaruman Kannywood yadda Suke a Baya da kuma yanzu.🥰

Allah Sarki: Jiya ba yau ba, Kalli Jaruman Kannywood yadda Suke a Baya da kuma yanzu.🥰

Allah Ya Karawa Rayuwa Albarka 🤲 

Kuyi Kasa Domin kallon Chikakken Bidiyon 🎦 👇 

Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇 (LABARINA)






Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇 (LABARINA)





Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇 (LABARINA)


Wanne Fata Zakuyi Masu 🤲 ⁉️ 

$#~~~••••√√√√~~~~~#$

Related Post 🎦 👇 

KU Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇 



Ku Kalli Bidiyon 🎦 👇 




Ku Kalli Bidiyon 🎦 👇 

Ku Kalli Bidiyon 🎦 👇 

Allah Ya Karawa Annabi Muhammad SAW 🕋 💓 Daraja

Post a Comment

Previous Post Next Post