M@rayu ne suna chikin wani h@li An køresu daga gidan haya kan 40k An watser masu da kaya...


MASU HALI KUTAIMAKA DAN ALLAH KADA KU GAJI DA AIKIN ALLAH

M@rayu ne suna chikin wani h@li An køresu daga gidan haya kan 40k An watser masu da kaya,😭

Sundawo inda mahaifinsu yafara ginawa suna kwana .

Gidan Ba kwano ,Ba bayi , Ba kofa , Ba fulon kasa , sannan ga yunwa babu abinchi gashi Ance sai suna kwance sai suga machiji ko kadangare ga duhu ga kadaichi gurin ga Kuma ruwan damuna😭

 Dangirman masu halin taimakawa kutaimaka kada kuji yawan taimakon Ko naira 50 Allah yahore kutaimaka musamu murufemasu Koda daki guda ne .

 Phone 07089769796 call 

     Acct No. 3119497929 

     BANK Name. Firstbank

                 Salisu Umar 

Allah Yabamu ikon taimakawa ameeen 

  ATAIMAKA AYIMANA SHARING!









Related Post 

Sanarwa: Ya kamata ƴan fim su karkata hankulansu zuwa Gidajen Gala saboda yadda kasuwar Kannywood ta mutu, - Falalu A. Ɗorayi...

Kalli Bidiyon 👇 







Related Post 

Duniya Kenan: Hotunan Jarumi Adam A. Zango tareda Tsohuwar Matarsa da Ya'yansa...





Kalli Bidiyon 👇 




Post a Comment

Previous Post Next Post