Ban yafe ba mota ta da Buhari ya kama—Namalamai



Kalli Bidiyon 👇 



Innalillahi 😭

Ban yafe ba mota ta da Buhari ya kama—Namalamai

"A ranar 10th February 2021, A cikin dokokin da Marigayi Buhari yayi na kuntatama Talaka yasa aka kamamin Mota a Katsina nayi asarantan Har abada sai munje gaban Allah, Allah zaikarban min hakkina.

"Wanda baijaji dadin wannan maganarba Don Allah yaje yatambaya nawa kudin Kanmota da Tanki yake yasiyomin yabiyani sai inyafemishi.

Daga Abdallah Muhammad NaMalamai

...

Don Allah kowa ya tü.ra wannan saƙon zuwa sauran grøups don kowa ya gani muna fatan Allah ya yafe masa.🙏



Related Post 

Mai gidana ya bar min wasiyyar cewa in roƙa masa gafarar ƴan Najeriya kafin ya ra$u—Aisha Buhari


 Kalli Bidiyon 👇 










Kalli Bidiyon 👇 



Post a Comment

Previous Post Next Post