Alhikma Ya Yi Kuskure Ina Baiwa Ali Nuhu Da Ƴan Kannywood Gaba Ɗaya Haƙuri, Cewar A’isha Humaira
byArewa Happy-
0
YANZU-YANZU: Alhikma Ya Yi Kuskure Ina Baiwa Ali Nuhu Da Ƴan Kannywood Gaba Ɗaya Haƙuri, Cewar A’isha Humaira
Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood, sannan kuma amaryar shahararren mawaƙi, Dauda Kahutu Rarara, A’isha Humaira, ta buƙaci ƴan Kannywood da su yi haƙuri su yafe wa makusancinta, Abdullahi Alhikima su kuma ci gaba da zumunci da shi dangane da kalaman da ya yi na cin fuska ga ƴan Kannywood inda ya yi kira ga ƴan siyasa da su daina ba su tallace-tallace su nemi ƴan Social Media ɗinsu su yi aiki da su, wanda daga bisani kuma ya fito ya bayyana janye kalamansa tare da ba wa ƴan Kannywood ɗin haƙuri, kamar yadda Dokin Ƙarfe TV ta ruwaito.
A cewar A’isha Humaira, "Nima ina amfani da wannan dama domin baiwa MD Ali Nuhu haƙuri da kuma dukkan mu ƴan Kannywood. Tabbas, abun da Alhikima ya yi kuskure ne babba. Kuma ina ganin abun nan take na nuna masa kuskuren hakan. Duk abun da zai taɓa Kannywood ko ya taɓa ɗan Kannywood tabbas ni ya taɓa kai tsaye, saboda ba a canza wa tuwo suna, ina ɗaya daga cikin ƴan Kannywood wanda tarihi ba zai taɓa goge hakan ba". In ji ta.
Humaira ta ci gaba da cewa "Na so in ba ku haƙuri tun ranar da abun ya faru amma na san a hasale kuke. bari na yi ku huce sannan in baku haƙuri. Duk wani abun da zai samu ɗaya daga cikinmu na murna ko na baƙin ciki tabbas ni ma ya shafe ni, ko ya nake da mutum idan ya taɓa mu ba zan ji daɗi ba. Dan haka, ina mai ba mu Haƙuri baki ɗayanmu. Dan girman Allah ku ɗauki abun da Alhikima ya yi a matsayin ajizanci irin na dan’adam wanda dukkanmu masu kuskure ne, mu yi haƙuri mu yafe masa a ci gaba da zumunci domin Allah. A yi haƙuri A yi hakuri, a kuma yi hakuri". Cewar A’isha Humaira.
Dokin Karfe TV ✍️
Related Post
Dazu-Dazu: An Tabbatar Da Mútuwar Kwamandodin 'Yañ B!nd!gà Kachalla Yellow Da Dan Bøkølo Tareda Wasu Yaransu 173.
ku kalli Bidiyon 👇
Related Post
Yadda Wata baiwar Allah ta haifi sabon jariri ta nannadeshi da zani ta je ta tøna rami ta bunne a c!kin kasa...
Innalillahi 😭
AYA DAGA CIKIN AYOYIN ALLAH
Tabbas babu mai iya kashewa ko rayawa sai Allah, duk abinda Allah Ya nufa sai Ya tabbata
Wata baiwar Allah ta haifi sabon jariri ta nannadeshi da zani ta je ta tøna rami ta bunne a c!kin kasa
Cikin ikon Allah jar!rin bai mutu ba, an tøno shi da ransa kamar yadda zaku gani a b!diyo
Allah Ka shiryar da masu mummunan hali ir!n wannan.🤲
Datti Assalafiy ✍️
Ku kalli chikakken Bidiyon 👇
Related Post
Duk masu shirin shiga aikin soja su dan dak@ta tukun...👇
Ku kalli Bidiyon 👇
Innalillahi 😭
Duk masu shirin shiga aikin soja su dan dak@ta tukun.
Yanzu haka zamu cigaba da zura ido Ana diɓar mamu sojoji ana kaiwa wasu ramammun yan !ska suna k@shewa da sunan su yan ta'æddane
Nifa Dan Haka Nake Fada Bazan Iya Aikin Soja ba Indai Kaga Nayi Aikin Soja To saidai nafito a Chief Of Army Staff, Nadinga Bada Umarni Daga Gida.🥴
Haka kuma bana barin ɗana ya shiga aikin 70k a wata, ga wajen kwana mara daɗi ga wul@kanci, ga h@na zumunci.
Duk yaron da na haifa yace zai shiga Soja sai na c! ub@nshi. Tun yarana na ƙanana zan zare masu sha'awar wannan aiki. An daɗe ƙasar ba ta r!kice ba dan ub@nmu.
Yakamata mu ci ub@n ýaýanmu idan suka nuna k!shinsu na zama Soja nan gaba. Kawai abar ƙasar a haka.