Yau 24/5/2025/ ALLAH ya nufa Malama Fatima ƴar Gidan Goni Ishaƙa Gombe ta Kammala Aikin Rubuta Alqur'ani Mai girma...

 

Yau 24/5/2025/ ALLAH ya nufa Malama Fatima ƴar Gidan Goni Ishaƙa Gombe ta Kammala Aikin Rubuta Alqur'ani Mai girma, a Yau ɗin A ka Duba Alqur'anin 

ƴan uwa Wane Fatan Al'heri za kuyi Mata? 

Tsangaya Online





Post a Comment

Previous Post Next Post