AREWA MUN SH!GA UKU🙆
Yadda Wani j!rgin yak!n Nigeria ya hal@ka 'yan b@nga mutum 20 wai bisa kuskure a jihar Zamfara🤔
Shi dai jirgin yakin Nigeria baya kuskuren kashe furaren hula a yankin Yarbawa da Inyamurai sai yankin Arewa👌
Kuma manyan Arewa suna ji suna gani ana ta kashe 'yan Arewa da jirgin yaki ana fakewa da cewa kuskure ne🥹
Muna rokon Allah Ya karbi shahadar wadanda aka kashe.🤲