Yadda Gwamnan jihar Filato ya ziyarci waɗanda suka tsallake rijiya da baya a h@rin ɓata-gari da suka yiwa y'an Zaria, matafiya daurin Auren k!san g!lla a garin Mangu dake Jihar Filato...
byArewa Happy-
0
Ku kalli Bidiyon 👇
Related Post
Yadda Aka yi wa wasu matafiya ɗaurin aure 12 daga Zariya k!san g!lla, sai mutum 11 yara, Maza da Mata na kwance a asibiti bayan wasu mutane sun kai musu hari a yankin karamar Hukumar Mangu dake Jihar Filato.👇
Ku kalli Bidiyon
Related Post
Fuskokin Wasu Fitattun Jarumai Da Suka Halarci Taron Shagalin Bikin Jarumi Kuma MC Ibrahim Sharukhan, Wanda akafi sani da (MC na Manzon Allah) A Birnin Kano...