Yadda Gudummuwar Gwamna Zulum A Fannin Tsaro A Cikin Shekara Daya (1)
Gwamna Zulum ya raba sabobin motoci hilux da sansara guda 110 da babura guda 500 da gidaje 280 ga jami'an tsaro a jihar Borno domin karfafa musu gwiwa wurin yaki da tà 'à ddancin Bòķò Hà ŕà m a Arewa maso Gabas baki daya.
Kuma Gwamna Zulum ya kashe kudi kusan naira bilyan uku wurin bada tallafi ga iyalan sojoji da sojojin sakai na CJTF da aka kashe a fagen daga a jihar Borno duka cikin shekara daya.
Tun bayan zuwan Gwamna Zulum kan mulki babu abunda ya sa a gaba irin yaki da ta addanci da ya dabaibaye jihar Borno kuma Àlhamdulillah ya samu nasara kaso 80% cikin 100.
Saida zaman lafiya ake samun sukunin yin dukan abunda ya shafi rayuwa.
Gwamna Zulum ka yi mun gani!
















