Yadda B0mb ya t@shi Da misalin karfe 11 na safe, a tashar mota na garin Mairari dake karamar hukumar Guzamala jihar Borno...



INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN:😭

Yadda B0mb ya t@shi Da misalin karfe 11 na safe, a tashar mota na garin Mairari dake karamar hukumar Guzamala jihar Borno,😭

B0mb din ya t@rwatse da matafiya da suke jiran mota ta cika, mutum 9 sun mutu nan take, sannan wasu da dama sun j!kkata wanda aka kwashesu zuwa As!b!t!n Maiduguri da na Monguno...😥

Wannan hari ba na kunar bakin wake bane, wato an boye b0mb din ne a cikin tashar mota, sannan aka saita shi a lokacin da aka ga dama ya tarwatse da mutane

Yana da kyau a dawo da tsaurara tsaro a tashar motoci na jihar Borno, abinda muka ga karshensa shekarun baya yanzu gashi yana neman dawowa

Muna rokon Allah Ya karbi shahadar wadanda suka mutu, Allah Ya kawo mana karshen wannan bala'i da masifa.🤲

@Datti Assalafiy ✍️ 

Ku kalli Bidiyon 👇 








Ku kalli Bidiyon 👇 





Post a Comment

Previous Post Next Post