Kalli Bidiyon 👇
Related Post
Da Ɗum!-Ɗum!nsa: Koda Miji ko babu miji hakan bazai Hanamu neman na kammu ba, kuskure ne Mace ta Zauna Tana jiran Sai namiji yakawo mata sannan zata Rayu ko tayi Harkokin gaban ta, - Inji 👉 Spiffy Judith Y'ar Jihar Plateau...
Kalli Bidiyon 👇
Related Post
Yanzu Yanzu: Ni Na Yì Aikì Aka Køri Ganduje Daga Shugabancin APC, Da Taĺø-Ťàĺø Ma Na So Na Mayàŕ Da Shì, Aka Ba Ni Hakuri, Inji Wani Malami Dan Jihar Borno...
Sanarwa 📢
Ni Na Yì Aikì Aka Køri Ganduje Daga Shugabancin APC, Da Taĺø-Ťàĺø Ma Na So Na Mayàŕ Da Shì, Aka Ba Ni Hakuri, Inji Wani Malami Dan Jihar Borno,
Wannan Malami dan asalin jihar Borno ya ce ya so mayar da tsohon Gwamnan jihar Kano kuma tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje talø-taĺi amma aka ba shi hakuri.
Malamin ya ce duk wanda ya ce zai taba Kashim Shattima to lallai za su saka kafar wando daya da shi.
Hakazalika, malamin ya gargadi mataimakin shugaban majalisar dattawa na kasa, Sanata Barau Jibril da ya shiga taitayinsa, idan kuma ba haka ba zai mayar da shi R@ķùmin daji.
Daga S-bin Abdallah Sokoto
Me zaku ce ?
Rariya ✍️
kalli Bidiyon 👇
Related Post
An ɗaura Auren Jarumin Kannywood Abdul M Shareef da Amaryar sa Maryam Malika a Jihar Kaduna...
























