Wai ita Zanga-Zanga a lokacin Mulkin Jonathan kawai ta Halatta ne?
lokacin mulkin Jonathan babu irin zanga-zangar da ba ayi ba, amma yanzu duk abubuwan da yasa akai Masa zanga-zangar babu Wanda ba'a linka wajen yinsa ba!
Amma yanzu sai Al'umma sun ce za suyi zanga-zangar tsadar rayuwa da rashin tsaro sai kaga an futo ana ce musu babu kyau..
To so ake kawai mutane su zura ido ana ta k@shesu ana Kara sa rayuwar mutune cikin Talauci?
Saeed Hamisu Safiyanu✍️
Kalli Bidiyon 👇
Related Post
Sanarwa: Sabon Shirin Film Dina Mai Suna Da Zaki So Ni Zaizo Muku Bayan Bikina In Sha Allah A YouTube Channel Mai Suna Abdul m shareef online Nagd.











