INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN
'YAN AREWA MUSULMAI MUNA GANIN WUL@KANCI
Wadannan bayin Allah matasa guda biyu, tafiya ta kamasu, sai suka tsaya a jihar Benue zasu sha shayi sai aka bügē$u aka musu ki$an g!||a saboda sunyi kama da fulani
Dukkan matasan biyu 'yan unguwar Unguwa-Uku ne dake jihar Kano, ba suyi laifin komai ba aka ka$he su sai don sun yi kama da fulani, daga Benue an kai gæwarsu Abuja
Maigirma Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf da mai bawa Shugaban Kasa shawara a kan tsaro Malam Nuhu Ribadu da Sanata mai lura da harkokin tsaro na kasa da bayanan s!rri a majalisar Dattijai Sanata Bubua Shehu sun halarci jana'izar matasan a babban Masallacin Kasa na Abuja
Ganin wadannan manyan mutane a gurin jana'izar matasan muna kyautata zato abin ya tabasu, kuma zasuyi abinda ya dace gwargwadon ikon da Allah Ya basu
Amma abin tambaya anan shine wace dokace tace idan mutum yayi kama da fulani sai a ka$he shi? kuma shin dukkan fulani ne 'yan ta'@ddan? babu kabilar da babu 'yan ta'@dda a cikinta, la!fin wani bai shafan wani
Gaskiya c!n k@shin da ake yiwa Mutanen Arewa Musulmai da ki$an wul@kanci da ake musu a yankin @rna ya kamata a dakatar da abin haka, muna da 'yan cin mu rayu mu je duk inda muke so a Nigeria, idan ba'a dauki matakin da ya dace ba aka fara ram@kon gæyya to ba shakka Nigeria zata w@rgaje
A dæuki m@taki kafin lokaci ya kure
Allah Ya jikansu da rahama🤲





















