MashaAllah: Kunga wani Alaramma Yana rubuta Al-Qu'rani mai Girma da hannun sa kuma da Ruwayar hafsu yake Rubutun, Kalli Rubutun fes-fes komai ya fita Normal kamar Computer. 🥰
Mallam Sani kenan daga Tsangayar gwani 'Surawa Kura' dake jihar kano.
Gaskiya wannan Qu'ranin ya rubutu sosai wannan bawan Allah, ya yi kokari, Allah ya kara basira Gwani. 👏🏼♥
Allah yasa muna cikin waɗanda Al-ƙur'ani zai ce ta.🤲
Copied ✍️
Kalli Bidiyon 👇
Kalli Bidiyon
Related Post
ANGO MAI FAKACITY🤸♂️ Duk chikin hoton Aure ne. Allah ya baku zaman lafiya.







