Innalillahi Wa'inna ilaihi Raji'un 😭
ALLAHU SARKI: Mahaifi da 'yarsa suɲ r@șu a ranar jajiberi, kan hanyarsu ta komawa gida daga Abuja zuwa jihar Nasarawa domin hidimar Salla Babba.😓
Allah ya gafarta musu kuma Allah yayi masu Rahama, in tamu tazo Allah yasa mu ciki da Imani.🤲