INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN:ðŸ˜
Jiya-Jiya: Allah Yayiwa Garba Mustapha Ra$uwa Wadda Za'a Daura Auren Sa a Jiya din, A Garin Magama Gumau Sakamakon Haɗarin Mota Daya Rutsa Dashi Da Abokin Sa Kan Hanyar Su Ta Zuwa Wurin Ɗaura Auren.😓
Allah Ya Jiƙan Sa Da Rahama Yasa Aljannah Tazam Makomarsa, in tamu tazo Allah yasa mu cika da Imani. Ameeen🤲
Zinariya ✍️
Related Post
Sakon Godiya Daga Jarumi Adam A. Zango...
Sakon Godiya Daga Jarumi Adam A. Zango:
"Nagode muku dumbin al'umma da kuke nuna min karamci, kauna da damuwa ta hanyar Zuwa, Sako, Kiran waya etc. Alhamdulillah! Ina ganin addu'o'inku Hakika don Ni'imar da Allah yake Kara min ta lpy. Allah yasa kowa ya koma gidansa lafiya, Amin"
Ku kalli Bidiyon 👇
Hhhh