F!taccen mashiryin fina-finan Hausa kuma Guda daga cikin Fitattun MC’s a Arewacin najeriya Ibrahim Sharukhan, wanda akafi sani da MC NA MANZON ALLAH zai angwance da Amaryarsa...



F!taccen mashiryin fina-finan Hausa kuma Guda daga cikin Fitattun MC’s a Arewacin najeriya Ibrahim Sharukhan, wanda akafi sani da MC NA MANZON ALLAH zai angwance da Amaryarsa.

Muna masa Fatan Allah ya basu zaman lafiya.

Wannan karon dai Guguwar aure ta shigo masana’antar kannywood, sai diba take kawai.

Allah ya bada hakurin zama da juna, ya kawo na yan baya cikin kwanciyar hankali da rufin asiri.

Abdussamad Ishaq✍️

Ku kalli Bidiyon 👇








Post a Comment

Previous Post Next Post