Kalli Bidiyon 👇
Related Post
A yan kwanakinnan: ana yawan wallafa hotunan Jarumi Adam A zango da Jaruma Meerah Shua'aibu, gami da yi musu fatan Alkhairi...

A yan kwanakinnan: ana yawan wallafa hotunan Jarumi Adam A zango da Jaruma Meerah Shua'aibu, gami da yi musu fatan Alkhairi. 💃😍💯
Cikin wayanda suka yi wannan wallafa hadda wani babban na hannun daman Adam A Zango din,wato Director Saifullahi safzor, inda yayi wallafar a shafin sa na Facebook a jiya.
Jama'a da dama na da labarin soyayya tsakanin jaruman biyu tun kafin mutuwar auren sa na karshe, wanda alamu ke nuna jarumar ka iya karyawa jarumin kudirin sa na kin sake aure in har ta tabbata maganar ta su ta dawo. 👌🥳
Kamar yadda kowa yake fatan Alkhairi muma muna yi musu fatan Alkhairi, kuma Allah ya sa mu ji Alkhairi. 🙏
Tsakar Gida✍️
Kalli Bidiyon 👇
Related Post
Allah Sarki: Hotunan📸 Matan Jarumi Adam A Zango da ya taba Aura guda (6) A Rayuwar sa.
Jama'a Don Al'farmar Manzon Allah SAW 💓🕋 Ku Taya Shi Da Addu'a🤲
Ku Kalli Bidiyon 🎦👇
Wanne Fata Zakuyi Masa 🤲⁉️
~~~`•••`~~~
Ku Kalli Bidiyon 🎦👇
Another one ❗👇
$#~~~••••√√√√~~~~~#$


















