Kalli Bidiyon
Cikin garuruwan da na lissafa jiya za'a samu ruwan dare 🌧️
Sokoto
Katsina
Kano
Gusau
Funtua
Birnin Kebbi
Anyi ruwan ko kuma shiriu ne ?
Ku bamu Amsa!!
"Sai dai wani wurin ruwan yayi Ambaliya..."😭
Allah ya bamu Damuna mai Al'barka 🤲
Related Post
Jiya mun shiga t@shin hankalin Assalamu Alaikum Warahamatullah Jiya dasafe muna zaune kowa tana dakinta Nida...
Kalli Bidiyon
Innalillahi Wa'inna ilaihi Raji'un 😭
Jiya mun shiga t@shin hankalin Assalamu Alaikum Warahamatullah
Jiya dasafe muna zaune kowa tana dakinta Nida
Salma M Alqasim da
Khadija N Umar
Sai wani Almajiri yana diban ruwa a rijiya yake cemana kun hada wutane munga hayaqi koda mutum adakin, na fito da gudu naga hayaqi nace maman ayra kin Kun na gas ne yakama miki labule tafuto arude tace ban kunna komaiba Muna leqawa sai muga Dayan part din ne yakama,
mudakko yaranmu munfita Muna fita gidan nan Ya hargitse da wuta ciyake ciyake mutane cike alayi Suna kawo taimako akashe amma ina abu ciyakeyi mu kuma Muna waje sai kuka muke Azo a cecemu,
Dayan Part din namu ya Kama Da wuta Gas ya fashe munata kuka da addu'a Chan da jimawa komai ya lafa mukaje muka gani amma Alhamdulillah a hakama mun gode ma Allah Part daya ne yacinye,
Part din Surukan mu da ta tashi Samarine suke ciki yacinye komai hatta da tukwane saida Su narke, Dan Allah ku samu a Addu'a, Allah ya bamu natsuwan zuciya domin nidai a tsotace Nake ji🙏🤲😭
Daga Yanzu Ku Daina Alakanta Ni Da Sadiya Haruna, Ba Ni Da Wata Alaka Da Ita Ta Aure, Inji Tsohon Mijinta, Babagana Audu Grema
Kalli Bidiyon 👇
Kalli Bidiyon
Related Post
Nayi Nadamar Auren Al'Ameen G_Fresh, ~ Cewar Sayyada Sadiya Haruna
Nayi Nadamar Auren Al'Ameen G_Fresh, ~ Cewar Sayyada Sadiya Haruna
"Allah Yasa Mudace" 🤲

























