Ba Abin Mamaki Ba Ne Don A Tsige Gabduje Daga Shugabancin Jam'iyyar APC, Saboda Ana Duba Mutanen Da Za Su Jawowa Tafiya Daraja Ne, Cewar Maryam Shetty

Kalli Bidiyon 👇 



Kalli Bidiyon 


Related Post 

ANGO MAI FAKACITY🤸‍♂️ Duk chikin hoton Aure ne. Allah ya baku zaman lafiya...




Related Post 

Yàdda Aka Gudanar Da Jana'izar Yan'uwan MU mutum shabiyu (12) baYin ALLAHn Da Aka musu k!san g!lla aka Kashe A Garin Mangul Ƙaramar Hukumar Mangu Jihar Filato. (Jos)


Ku kalli Bidiyon 👇 




Related Post 

Dalili da yasa nayi aure da wuri ban tsaya sharhøliya da yan mata ba, - Ali Nuhu


Dalili da yasa nayi aure da wuri ban tsaya sharhøliya da yan mata ba, - Ali Nuhu

A wata hira da sarki Ali nuhu yayi da wata yar kudu mai suna Tope Olowoniyan a gidan tvn ta a wani shirin ta mai suna (the fathers path) 

Ali Nuhu ya bayyana cewa; wani abu da ya kamata ko wane uba ya sa a ranshi shine, ganin nagartar yayan sa bata tabu ba ta kowacce hanya. 

A cewar sa yayan sa tasowa suke bazai zauna yana shirme da shiririta ba, domin kome yayi zai koma ga yayan nasa ne, musamman a wannan zamanin na kafafen sada zumunta yanzu zakayi abu kafin kace kwabo ya yadu Karshe ya zama matsala. 

A cewar sa dole sai ka takuri kanka wani lokacin dan ganin baka rasa wannan nagartar taka ba, saboda hakan zai sa iyalin ka su ji ka gaza musu, wanda hakan kuma ka iya sare musu karfin guiwa. 

Ali Nuhu ya bada misali da yadda ya taso ya fara samun soyayyar Al'umma da karancins hekaru, a cewar sa lokacin baifi shekara 25 ba,

amma sai ya yi tunanin ya kamata ya kama kansa yayi aure ya zama cikakken mutum mai kima, kar ya zama dan shan minti da biyewa mata ana sharholiya. 

A cewar Ali Nuhu da yayi hakan a karshe hakan ka iya taba kimar ahalin da ya fito daga ciki da ma wanda yake kokarin ginawa. 

Ali Nuhu da yanzu yake da shekaru 51, yayi aure ne tun a shekarar 2003 shekaru 22 kenan da 'yaya biyu, 

da fatan Allah ya kara basu Zaman lafiya . 

Tsakar Gida✍️

Kalli Bidiyon 👇 








Related Post 

Masha Allah: Wankan Sallah Daga MD Ali Nuhu tareda Matarsa da Ya'yansa da 'yan Uwansa da kuma Abokan Aikinsa...



Kalli Bidiyon 👇 








Related Post 




Post a Comment

Previous Post Next Post