Ɗan Gidan Marigayi Shêikh Gero Argungu Ya Râ$u


 INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN:😭

Ɗan Gidan Marigayi Shêikh Gero Argungu Ya Râșu 

Abdulmannan Wanda Ɗane Ga Marigayi Shêikh Abubakar Gero Argungu.

Abdulmannan Ya Rã$u Bayan Ƴar Gajeruwar Jinya Za'ayi Jana'izarsa Yau Assabar 14th, June/2025. Misalin Ƙarfe 2:30 Na Rana a Masallacin Idi Dake Garin Argungu.

Allah Ka Gafartawa Abdulmannan Abubakar Gero.🤲

Dokin Karfe TV ✍️




                 Related Post 

Sakon Godiya Daga Jarumi Adam A. Zango...



Sakon Godiya Daga Jarumi Adam A. Zango:

 "Nagode muku dumbin al'umma da kuke nuna min karamci, kauna da damuwa ta hanyar Zuwa, Sako, Kiran waya etc. Alhamdulillah! Ina ganin addu'o'inku Hakika don Ni'imar da Allah yake Kara min ta lpy. Allah yasa kowa ya koma gidansa lafiya, Amin"

Ku kalli Bidiyon 👇 

Hhhh






Ku kalli Bidiyon 👇 






Post a Comment

Previous Post Next Post