Yænzu-Yænzu: An bayyana cewa Shugaban mulk!n soj!n Burkina Faso Kyaftin Ibrahim Traore na c! gaba da samun ƙar!n kærɓuwa wurin ƴan ƙasar kusan a kullum...

Yænzu-Yænzu: An bayyana cewa Shugaban mulk!n soj!n Burkina Faso Kyaftin Ibrahim Traore na c! gaba da samun ƙar!n kærɓuwa wurin ƴan ƙasar kusan a kullum, duba da duk wayewan gari in ya fita ziyarar duba aiki dubban mutane ne ke fita bakin hanya domin ɗaga masa hannu tare da dafifin yi masa rakiya su na shewa da addu'o'in sæmun næsara. 

Shin me ya sa ku ke ganin shugaban ke ƙara yin farin j!ni wurin tælakawan ƙasar?

Ku kalli Bidiyon 👇 











Ku kalli Bidiyon 👇 


Post a Comment

Previous Post Next Post