Yadda Yan B0k0 H@r@m Suka Tsere Daga Borno Bayan Zuwa Janar Christopher Musa — Rundunar Sojin Najeriya...

👇👇


DA ÆŠUMI-ÆŠUMI: Yadda Yan B0k0 H@r@m Suka Tsere Daga Borno Bayan Zuwa Janar Christopher Musa — Rundunar Sojin Najeriya

Maiduguri, Borno – Alhamis, 15 ga Mayu, 2025

Yadda Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa Y'añ Ta'add©r B0k0 H@r@m sun fara tserewa daga sansanoninsu a jihar Borno, bayan tura Shugaban Hafsan Tsaron Æ™asa, Janar Christopher Musa, zuwa yankin domin Æ™arfafa ayyukan soji da tabbatar da zaman lafiya.💪

Janar Musa ya kai ziyarar aiki zuwa Hedikwatar Rundunar Hadin Gwiwa ta Aikin HADIN KAI (OPHK) da ke Maiduguri, inda ya sake jaddada aniyar rundunar wajen kawo k@rshen m@tsalar ta’@dd@nci a Arewa maso Gabas.

A cewarsa, “Za mu tabbatar da cewa rundunoninmu sun samu duk goyon bayan da suke bukata, daga kayan aiki zuwa na tallafi, domin mur*kushe ’y@n ta’@dda gaba É—aya.”

Sojoji Sun Ƙara Kaimi a Filin Daga💪

A yayin ziyarar, CDS ya gana da manyan kwamandoji da jami’an rundunar, yana mai umartarsu da su Æ™ara kaimi da jajircewa a aikin y@ki da ta’@dd@nci. Ya ce al’ummar Najeriya na kallon rundunar soji a matsayin makomar zaman lafiya da ceto.

Tun da farko, Kwamandan OPHK, Manjo Janar Abdulsalam Abubakar, ya nuna godiya bisa wannan ziyara, yana mai bayyana cewa hakan wata alama ce ta kulawa da kishin kasa daga shugabancin sojin.

Ziyarar Barikin Giwa da Fassarar B@ma B@mai

Kafin ya isa hedikwatar OPHK, Janar Musa ya ziyarci barikin Giwa, inda aka samu f@shew@r b@ma-b@mai kwanan nan. Ya karɓi rahoto kai tsaye daga Kwamandan Rundunar ta 47, Birgediya Janar Abdul-Razak Kazeem.

CDS ya yabawa kwararrun jami’an da ke da aikin kwance b@ma-b@mai, yana mai tabbatar musu da cikakken goyon bayan da suke bukata. Ya kuma bukace su da su ci gaba da bin doka, ladabi, da Æ™warewa a aiki.

Tawagar Jami’an Tsaro Da Hadin Gwiwa

Ziyarar Janar Musa ta samu rakiyar manyan hafsoshin tsaro daga hedikwatar soji da sauran hukumomin tsaro, lamarin da ke Æ™ara nuna haÉ—in kai a y@ki da ta’@dd@nci a Najeriya.

Reuben Kovangiya

Kyaftin, Mukaddashin Daraktan Hulda da Jama'a na Hedikwatar Rundunar Aikin HADIN KAI

16 Mayu, 

✍️Comr. Abdul Adam jijo

👇👇

Post a Comment

Previous Post Next Post