Laftanar Buba Hamza Kènan Daya Daga Cikin Wadanda Aka Ķæšhè A Fagen Dàga, a Jihar Borno Bayan Kwanaki Kadan Da Kara Masa Girma A Gidan Sojà...

 



Labarina 🎦 👇 



INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN😭

Dab da goshin asubahin Ranar Litinin 'yan ta'addan B0k0 Har@m sun kaddamar da mummunan har!n ta'add*nci a sansanin Sojoji dake garin Marte karamar hukumar Dikwa jihar Borno.😭

'Yan ta'addan sun kwace iko da sansanin Sojojin bayan sun ha||aka adadi mai yawa na Sojoji tare da kama wasu Sojoji da ransu suka tafi dasu

Sannan sun kwace manyan makaman yakin Sojoji sun tafi dasu jeji, makaman da ba su iya dauka ba sun babbakesu da wuta, har da tankokin yakin Sojoji sun kona su

Zaku ga yadda wasu Sojoji suke kuga da hawaye saboda bala'i da tashin hankalin da suka gani an kashe 'yan uwansu, akwai ban tausayi matuka a wannan mummunan hari, duk abinda zai sa Soja kuka to ba karamin bala'i bane

Ba shakka maganar da Gwamnan Jihar Borno yayi cewa B0k0 Har@m sun dawo da karfinsu zasu iya kwace jihar Borno ya tabbata gaskiya 

Yanzu idan ba Birnin Maiduguri ba babu wani gari mai cikakken aminci a jihar Borno, amma duk da haka Gwamnatin tarayya ta karyata maganar Gwamna Zulum

Jama'ar Arewa mu dage da addu'ah, sannan muyi karatun ta nutsu

Duk wani tsinanne da yake da hannu a wannan ta'addanci Allah Ya halakar dashi.🤲

ITZ DAN GASKE✍️














👇👇


LABARINA 🎦👇



Post a Comment

Previous Post Next Post