Allah yayı wa UBA a Masana’antarmu ta KANNYWOOD Rasuwa, Alhaji Umar mai kudi (Cashman)...





IINNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN:😭

Allah yayı wa UBA a Masana’antarmu ta KANNYWOOD Rasuwa, Alhaji Umar mai kudi (Cashman).

Muna Adduar Allah ya kılansa ya gafarta masa kura kuransa yasa Aljanna ce makomarsa. İdan tamu tazo kuma Allah yasa mu çıka da kyau da imani.🤲








Post a Comment

Previous Post Next Post