Tsowon Kwana Biýù Ya Muťù A Cikin Ofis Dinsa A Kano Ba Tare Da An Sani Ba



INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Tsowon Kwana Biýù Ya Muťù A Cikin Ofis Dinsa A Kano Ba Tare Da An Sani Ba

Allah Ya yi wa ma'aikacin Kwalejin Sa'adatu Rimi dake Kano, Auwalu Inusa Mohammed rasuwa, inda aka samu gawaŕ sa a cikin ofis dinsa.

Wata majiya ta shaidawa Rariya cewa tun ranàr Asabar aka yi zaťòñ ya shiga ofis dinsa ba sani ba, sai a jiya Litinin ne masinja ya bude ofis domin yin shara kamar yadda ya saba kwatsam sai aka same shi a mace har ya faŕa kùmbùŕa.

Tuni dai aka yi jana'izar sa a unguwar Galadanchi dake cikin birnin Kano a yammacin jiya Litinin.

Allah Ya gafarta masa.




Related Post

LABARINA Season 11 Episode 13









Post a Comment

Previous Post Next Post