"Idan Maza suka ce bama son su dan Allah, to suma Mazan basa son mu dan Allah sai dan wani abu da suka gani a tareda mu..."
Wanne fata zakuyi masu?
RELATED POST
Tunda Samari sun ƙi yiwa 'ƴan Mata Ramadan Basket, mai zai hana Mata kuyi ku kai masu, ku gani ko zasu karɓa, babu kunya,
A cewar Aisha Humaira tunda samari sunki su yi wa yan matan su Ramadan Basket zamu gani idan yan mata suka yi musu zasuyi rashin kunya su karɓa
Shin samari in an kawo zaku karba?
Meye ra'ayin ku?
Related Post
LABARINA Season 11 Episode 13
👇👇















