Ya Allah ya jikanki shalele 'Sayyada Nabila' Allah ya Gafartamiki kura-kuranki, idan tamu tazo ya Allah yasa muci ka da imani...

Innalillahi Wa'inna ilaihi Raji'un 😭 

"A rayuwa ba'amantawa da halarcin Dan Adam akowane Hali mutum yatsinci Kansai to yayi godiya ga Allah don shine makadaicin sarki mai jinkai bayinsa Aduniya da Lahira."

Ya Allah ya jikanki shalele 'Sayyada Nabila' Allah ya Gafartamiki kura-kuranki, idan tamu tazo ya Allah yasa muci ka da imani.

Amen 🤲 









Related Post

LABARINA Season 11 Episode 13










👇👇


Post a Comment

Previous Post Next Post