GWANIN BAN SHA'AWA: Yadda Yar Shekara 17 A Jahar Katsina Ta Sauke Alkur'ani Mai Tsarki Ta Kuma Kammala Karatun Degree
Yadda wata ƙyakkyawar budurwa ƴar shekara 17 mai suna Aisha Mu'azu yar asalin jihar Katsina ta sauke alkur'ani mai girma a madaratul “Darul Ilimi Watr-Thakafan da ke Unguwar Modoji a jihar Katsina, abin bai tsaya nan ba kuma ta kamala karatun Degree ta a jami'ar Umaru Musa dake Jihar Katsina.
Allah kasa ta amfani abinda aka koya. amin
Related Post
LABARINA Season 11 Episode 13
👇👇