Ta Rasu Bayan Kwana Uku (3) Da Kai Kayan Aurenta...


ALLAH SARKI: Ta Rasu Bayan Kwana Uku (3) Da Kai Kayan Aurenta😄

Ranar Juma'a da ta wuce aka kawo mata kayan aure, yau Talata kuma Allah Ya karbi rayuwarta.🄹

Marigayiya Amirah Kogunan Hadejia, matashi Baffa Maina Hadejia ne ya so aurenta, amma Allah Ya yi ikonsa.šŸ‘Œ

Allah Ya gafarta mata, Allah ya saka mata da Aljannar Fiddausi, in tamu tazo Allah yasa mu cika da Imani.🤲

Daga Hon Saleh Shehu Hadejia






Related Post

LABARINA Season 11 Episode 10









šŸ‘‡šŸ‘‡


Post a Comment

Previous Post Next Post