Burina Na Yi Aure Na Hayayyafa, Domin Ba Ni Da Burin Yin Daukaka Mai Tsawo A Harkar 'Fim' Saboda Yana Hana Yin Aure Da Wuri, 👌 Cewar Jaruma Bilkisu Salis
Jarumar ta bayyana hakan ne a wani tattaunawa da akayi da ita a Taskar Nishadi na Hikima RTV tare da Yaya Muhammad.
Wanne Fata Zakuyi Mata?
Related Post
LABARINA Season 11 Episode 10
👇👇