Yau kusan sama da Shekara 22 da rasuwar Jaruma Balaraba Muhammad matar Jarumi Shu'aibu Lawal Kumurci.ðŸ˜
Ta rasú ranar 16 ga watan Maris na shekarar 2002 ne, Allah ya mata rasuwa ne a hatsarin mota kan hanyar kaita dakinta.🥲
Allah ya gafarta mata🤲
Al'farmar Annabi Muhammad SAW 💓🕋
#Kannywood_Tuna_Baya









