Yau kusan sama da Shekara 22 da rasuwar Jaruma Balaraba Muhammad matar Jarumi Shu'aibu Lawal Kumurci.😭

Yau kusan sama da Shekara 22 da rasuwar Jaruma Balaraba Muhammad matar Jarumi Shu'aibu Lawal Kumurci.😭

Ta rasú ranar 16 ga watan Maris na shekarar 2002 ne, Allah ya mata rasuwa ne a hatsarin mota kan hanyar kaita dakinta.🥲

Allah ya gafarta mata🤲

Al'farmar Annabi Muhammad SAW 💓🕋

Related Post 

LABARINA Season 11 Episode 7

Post a Comment

Previous Post Next Post