Innalillahi😭 Yàdda Aka Kåmäta A Yayin Da Za Ta Kaïwa Bello Țùŕjì Màķämai👌
Dakarun runduna ta 1, Operation FANSAN YANMA, sun cafke wata matashiya mai suna Shamsiyya Ahmadu, mai shekaru 25, wacce ake zargi da safarar makamai zuwa ga ‘yan b!ndïga a jihar Zamfara.
A bisa aiki da bayanan sirri, hukumomi sun kafa shingen binciken ababen hawa a hanyar Kware - Badarawa a karamar hukumar Shinkafi, lamarin da ya kai ga gano harsashai 764, da sauran kayayayyakin ta’addanci a hannunta. An kuma tsare wani direban babur mai suna Ahmed Husaini wanda ke jigilarsu a yayin kamen.
Allah ya kara tona masu Asiri🤲
Related Post
LABARINA Season 11 Episode 9
👇👇