INNANILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN😭
Sojoji Sun Yi Sìĺaŕ Mutuwar Mutanen Da Ba Su Ji Ba, Ba Šu Ģàñi Ba Tare Da Àsarar Dabbobi Da Gidaje Da Dama A Bisa Kuskure, A Yayin Kai Farmaki A Kauyen "Gidan Bisa" Da "Runtuwa" Dake Karamar Hukumar Silame Dake Jihar Sokoto,
Muna rokon Allah ya jikan wadanda suka rasa rayukansu. 🤲