"Saboda Shàķ!yançi Irin Na (Musa Mai Sana'a) Ya Taba Sa Ni Na Dinga Tafka Bilicin Don Na Yi Fari, Saboda Wai Zan Fito A Wani Fim Dinsa, A Matsayin Mahaifiyar Sani Danja, Ashe Ka,rya Yake Ma Babu Fim Din", Inji Wannan Dattijuwar Jarumar Finafinan Hausa,
Dattijuwar ta ce Mai Sana'a ya ce mata kasancewar Sani Danja fari ne, bai kamata tana baka da ita ta zama mahaifiyar Sani Danja ba, don haka saidai ta yi bilicin, wanda hakan ya sa ta sai da ta yi jazur tana jiran lokacin daukar fim din ya yi, ashe ma babu fim din.🥲