Mutuwar Mawaki Elmu'az Birniwa Izina Ce Ga Sauran Mawaka, Musamman Rarara Ka Ji Tsoron Allah, Domin Ina Jin Tausayinka A Duk Sanda Mutuwa Ta Riske Ka,
Saboda Ba Ka Tashin Yin Waka Sai A Lokacin Da Mutane Suke Cikin Wata Damuwa Don Ka Dauke Hankulan Jama'a, Inji Sheik Alkali Zaria