Malan Sagir Abubakar Bai Taba Samun Haihuwaba Sai Akan Wanna Yara 😭 Yau Kwana 4 Da Rasuwar Matar Malan Sagir Abubakar Agadan Asibiti Ta Mutu Tabar Yara Jarirai 4...







Amadadin Hukumar Agaji Ta Jahar Kano Da Hadin Gwuiwar Gidan Marayu Na Hajiya Hauwa Uwar Marayu Tere Da Wakilan Masallacin Jumaa Na KN MASJIDUN Suna Mika Addaa Tare Da Taaziyar Mutuwar Matar Malan Sagir Abubakar Dan Agaji Wanda Ta Rasu Tabar Yara Jarirai 4 Aduniya Kuma Suna Mema Masa Temako Na Addaa Tare Da Neman Taimakon Kudi Ko Kayan Kulada Jarirai 🙏😭

Malan Sagir Abubakar Bai Taba Samun Haihuwaba Sai Akan Wanna Yara 😭
Yau Kwana 4 Da Rasuwar Matar Malan Sagir Abubakar Agadan Asibiti Ta Mutu Tabar Yara Jarirai 4 Wanda Sai Gidan Marayu Na Hajiya Hauwa Uwar Marayu Aka Mikasu Domin Kula Da Rayuwarsu 
Saidai Kunsan Halin Da Ake Chiki Hakanne Yasa Ake Naman Temako Agun Mutane Yan Uwa Musulmai Domin Ceto Rayuwarsu 🙏
Ayanzu Kamar Yanda Malan Sagir Abubakar Ya Bayyanawa Mutane Cewa Wlh ko Hakikar Da Zai Yanka Musu Babu Balle Iya Daukar Nauyin Siya Musu Madara Kullin 😭
Yanda Yakara Dacewa Matarsa Karancin Cinine Yakasheta Tinda Yaki Tsayawa Har Tsohon kwana 3 Batasan inda Takeba 😭 
Akarshe Yace Yana Neman Taimakon Yan Uwa Musulmai Dasu Temaka Masa Da Temako Kada Yarasa Wannan Yaran Dan Bai Taba Samun Haihuwaba Sai Yanzu Allah Yabashi 
Yan Uwa Musulmai Dan Allah Muhadu Mutemaka Masa Muceto Rayuwar Wannan marayan Kar Murasasu 🙏
Temako Baya Kadan Baya Yawa Abin Da Allah Yahore Muku Dashi Zakuyi Mai 5 Mai 10 Ahakan Zai Taru Yazama Mai Yawa 🙏
GA Account Nombar Gidauniyar Temakon Marayu Na Hajiya Hauwa Uwar Marayu 
2137744406
UBA Bank 
Adamah Abubakr

Ko Kuma Account Nombar Sa Kai Tsaye
2137744406
UBABank 
Adamah Abubakar 

Dan Allah Ko Group 5 Mutemaka Muturawa Yan Uwa Musulmai Hakanma Sadakane 🙏 
Gamai Bikatar Karin Bayani Zai iya Zuwa Jahar Kano Karamar Hukumar Doguwa Kauyen Riga Fada Gidan Malan Sagir Abubakar Dan Agaji 
Ko Kuma Kukira Nombarsa Kai Tsaye 
09049200300
Allah Yasa Mudace 🙏

Copied ✍️

Related Post 




Post a Comment

Previous Post Next Post