Innalillahi:😭 Ashe Sujjadar Karshe Yake Yi
Duniya ba komai bace, shekaranjiya ya gama karatunsa har ya yi wa Allah godiya🙏 ta hanyar sujjada, ashe sujjadar karshe ya yi, inda a hanyarvsu ta komawa suka yi hadari ya rasu.😭
Marigayi Ba'chilliu Mah'd Abubakar, yana daga cikin daliban jami'ar jihar Maiduguri guda hudu da suka rasu a yayin hadarin motar.🥹
Allah Ya jikansa Da Rahama 🤲



