Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un 😭
Allah yayiwa Mahaifiyar Ahmad S. Nuhu Rasuwa yau 1- 1 - 2025, yayin da yake cika Shekaru 17 da Rasuwa.😭
Allah yaji kansu ya yi masu Rahama gaba daya, Amen.
Za'ayi Jana'izarta yauzu da safen nan da 9am a unguwai gadar sogai dake Nasarawa a garin Jos.
Related Post
LABARINA Season 11 Episode 9
👇👇