Allah Ya yi Wa Ɗaya Daga Cikin Fitattun Mawakan Hausa Na Zamani, Muhammad Mu'azu Birniwa Wato El-mu'az Birniwa Rasuwa A Daren Yau Ɗin Nan...


 INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN😭

Allah Ya yi Wa Ɗaya Daga Cikin Fitattun Mawakan Hausa Na Zamani, Muhammad Mu'azu Birniwa Wato El-mu'az Birniwa Rasuwa A Daren Yau Ɗin Nan.

El-mu'az Dai Ya Rasu Ne A Yayin Da Ya Ke Tsaka Da Wasan Kwallon Murnar Bikin Mawaƙi Auta Waziri A Garin Kaduna Bayan Da Ya Yanke Jiki Ya Faɗi.

Da Fatan Allah Ya Jiƙan Shi Da RahamarSa. Ya sa Aljanna Makoma Da Mu Gaba Ɗaya Da Ke Tafe. Allahumma Ameen.

Daga Nagudu Tvagudu Tv✍️

Related Post 

LABARINA 11




Post a Comment

Previous Post Next Post