YANZÚ-YANZÚ: Shugaba Bola Tinubu ya bada umarnin gaggaúta sakin yara ƙanana da aka kamà suna ɗaga tutàr Rashà a zànga-zàngar tsadar Rayuwa da aka yi a Jihar Kano da Kaduna...





YANZU-YANZU: Shugaba Bola Tinubu ya bada umarnin gaggauta sakin yara ƙanana da aka kama suna ɗaga tutar Rasha a zanga-zangar #EndBadGovernance da aka yi a Jihar Kano.

Ministan yaɗa labarai da wayar da kan al’umma, Mohammed Idris ne ya bayyana hakan a wani taron manema labarai da fadar shuhaban ƙasa a ranar litinin. 

Idan ba a manta ba, Gwamnatin Kano tare da rundunar yan sandan Jihar Kano ta miƙa waɗannan yara zuwa birnin tarayya bayan tattara bayanai da bincike, an tuhume su da laifin cin amanar ƙasa.








Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇 


Post a Comment

Previous Post Next Post