Home Sunanta Suwaiba M. Nasir, shekaran Jiya Asabar aka ɗaura mata Aure a Kaduna... byArewa Happy -November 11, 2024 0 INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN😭RAYUWA AKO DA YAUSHE DARUSA AKE TA NUNA MANA👌Sunanta Suwaiba M. Nasir, shekaran Jiya Asabar aka ɗaura mata Aure a Kaduna, yau kuma Allah ya yi wa Mijin nata Rasuwa.😭Allah Ya gafarta masa.Allah Gafarta Masa🤲RELATED POST 👇 Facebook Twitter